Saturday, 13 December 2014

HAJIYA HALIMA SHEKARAU TA ZIYARCI MARASA LAFIYAR DA HARIN BAM YA SHAFA

Sakamakon kira da ake yi ga daukacin Musulmi da su taimakawa wadanda harin bam ya shafa da su ke kwance a gadon asibiti. Hajiya Haliya Shekarau da ake yi wa lakabi da garkuwar Nakasassu ta kai musu dauki, inda ta yi musu goma ta arziki ta hanyar raba musu kudi har kimanin N10,000 kamar yadda za a iya gani a hoton.





Friday, 19 September 2014

Wannan jirgin na rundunar Sojin Nijeriya ne da aka tanada domin yaki da mayakan Boko Hara mamma kuma ranar Juma’ar 12 ga Satumbar 2014 ya yi layar zana aka neme shi sama ko kasa aka rasa tare da matukansa a jihar Adamawa. Kko ina ya shiga?