BARKA DA ZUWA ZAUREN
GARKUWAR NAKASASSU NA
HAJIYA HALIMA SHEKARAU.
Friday, 19 September 2014
Wannan jirgin na rundunar Sojin Nijeriya ne da aka tanada
domin yaki da mayakan Boko Hara mamma kuma ranar Juma’ar 12 ga Satumbar 2014 ya
yi layar zana aka neme shi sama ko kasa aka rasa tare da matukansa a jihar
Adamawa. Kko ina ya shiga?
No comments:
Post a Comment