Friday, 19 September 2014

Wannan jirgin na rundunar Sojin Nijeriya ne da aka tanada domin yaki da mayakan Boko Hara mamma kuma ranar Juma’ar 12 ga Satumbar 2014 ya yi layar zana aka neme shi sama ko kasa aka rasa tare da matukansa a jihar Adamawa. Kko ina ya shiga?